iqna

IQNA

gasar kur’ani ta duniya
Tehran (IQNA) Seyyed Jassem Mousavi, makaranci daga kasar Iran, ya kai matakin karshe na gasar kur’ani ta kasa da kasa a Saudiyya.
Lambar Labari: 3487193    Ranar Watsawa : 2022/04/20

Tehran (IQNA) Abdullah Dawud Muhammad dan kasar Tanzania ya zo na daya a gasar kur'ani ta duniya a birnin Doha.
Lambar Labari: 3485901    Ranar Watsawa : 2021/05/10

Tehran (IQNA) Hadi Mowahid Amin shi ne ya zo na daya a gasar kur’ani ta kasa baki daya a Iran, kuma ya zo na daya a gasar kur’ani ta duniya .
Lambar Labari: 3485721    Ranar Watsawa : 2021/03/07

Tehran (IQNA) an fara gudanr da gasar kur’ani ta duniya ta yankin Port Saeed a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485653    Ranar Watsawa : 2021/02/15

Tehran (IQNA) makaranta kur’ani mai tsarki 120 ne suke halartar gasar kur’ani ta duniya a Iran ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3485571    Ranar Watsawa : 2021/01/20

Bangaren kasa da kasa, a daren yau ne za a rufe gasar kur’ani ta duniya karo na goma sha biyar a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3482749    Ranar Watsawa : 2018/06/11

Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake rue gasar kur’ani ta duniya a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482722    Ranar Watsawa : 2018/06/03

Bangaren kasa da kasa, an kara yawan kira’oin da za  ayi a gasar kur’ani ta duniya   a kasar Masar.
Lambar Labari: 3482406    Ranar Watsawa : 2018/02/18

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ta sanar da cewa kasashe 70 ne za su halarci gasar kur’ani ta kasa da kasa a Masar.
Lambar Labari: 3482402    Ranar Watsawa : 2018/02/16

Bangaren kasa da kasa, wakilin jagora kuma shugaban ma’aikatar kula da harkokin addini ya bayyana cewa, baki ‘yan kasashne waje kimanin 400 ne za su halarci gasar kur’ani ta mata zalla a Iran.
Lambar Labari: 3481300    Ranar Watsawa : 2017/03/10